Hotunan Kafin Biki Na Ado Gwanja Da Mommee Gombe

Hotunan Ado Gwanja Da Momme Gombe Na Kafin Aure, Sun Dauki Hankula! Wasu Hotuna Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta Na Mawaki Ado Gwanja Da Kuma Jaruma Momme Gombe, Sun Dauki Hankula.

Hotun Dai Sun Bayyana Ne Masu Kama Dana Pre Wedding Picture, Wato Hotunan Kafin Aure, Inda Zuwa Yanzun, Hotunan Suketa Yawa. Ado Gwanja Ne Ya Wallafa Hotunan A Shafin Instagram.

Watch Video 

Inda Yayi Rubutu A Kasan Hoton Ya Rubuta Time. Sai Yayi Tagging Din Jaruma Momme Gombe.

Instagram Post

Pictures