Anya Zan Iya Kwanciyar Kabari Kuwa Idan Banga Maryam Yahaya Ba

Anya Zan Iya Kwanciyar Kabari Kuwa Idan Banga Maryam Yahaya Ba

Anya Zan Iya Kwanciyar Kabari Kuwa Idan Banga Maryam Yahaya Ba

Inaso Ranar Da Zan Mutu Ya Zama An Dauki Ranmu Tare Dana Maryam Yahaya, Sannan Inaji Kamar Bazan Iya Kwanciyar Kabari Ba Idan Banganta Ba. Wannan Matashin Ya Bayyana Tsananin Haukarsa Kan Jaruma Maryam Yahaya.

Idan Baku Manta Ba. A Kwanakin Baya Ne Wannan Matashin Ya Fito Ya Bayyanawa Duniya Irin Tsananin Soyayyar Da Yakewa Jaruma Maryam Yahaya, Sai Dai Kuma Daga Ganin Irin Kalaman Da Matashin Ke Fada Kan Jaruma Maryam Din Sun Sauka Akan Hanya.

Domin Ko A Kwanakin Baya Ya Bayyana Cewa Lokacin Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Ya Shiga Damuwa Sosai Duk Da Lokaci Daya Ne Da Mahaifinsa Ke Jinya. Amma Yafi Damuwa Da Jikn Maryam Yahaya. Akan Jinin Mahaifin Nashi, Inda Yace Har Aron Kudi Yayi Yayi Yanka Domin Allah Yaba Maryam Din Lafiya.

Shin Kuna Ganin Wannan Yana Cikin Hayyacinsa Kuwa. Yake Fadin Irin Wanann Maganganu Akan Wannan Jarumar?. Kalla Bidiyon Nan Domin Jin Yadda Matashin Ke Zubo Maganganu Akan Jarumar Tasa.

Ku Kali Video

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*