Abubuwa Guda 11 Da Zakayi Ka Samu Soyayyar Mace

Abubuwa Guda 11 Da Zakayi Ka Samu Soyayyar Mace

Abubuwa Guda 11 Da Zakayi Ka Samu Soyayyar Mace

Zan Lissafo Abubuwa guda 11 da ko wace mace take so, amma basa iya tambaya dan ayi musu, amma idan kana yiwa Budurwar ka, zata soka fiye da tsammanin ka.

11 Things To Do For A Lady To Fall In Love With You

1. Ka kira ta da Safe, ka tambayeta ya take, sannan ka faɗa mata yadda kake son ta, sannan ka mata addu’a mai daɗi.

2. Kada ka mata ƙarya: mata basa son namiji wanda yake musu ƙarya. Komai tsakanin ku ka faɗa mata gaskiya. Sannan kasan hanun ka!

3. Kana nunawa abokan ka cewa kana son ta sosai, musamman a idon ta. Kana yabon ta a wurin abokan ka idan tana wurin zata ji daɗi.

Check Also: Kalaman Soyayya Na Hausa Love Message For Her, Sakon Love, Soyayya Quotes

4. Ka tabbatar duk wata matsala tata Kana ƙoƙari wajen magance mata, koda bakada iko kayi naka ƙoƙarin.

Abubuwa Guda 11 Da Zakayi Ka Samu Soyayyar Mace

Long Text Message

5. Kana Nuna godiyar ka a fili idan tai maka alheri wato kyauta.

6. Kana Yawa Janyo abunda zai sa kuna jinawa kuna hira, mata suna son ana basu labarin abun dariya.

7. Kana Yawan Bata Kyauta Musamman kayan Kwaɗayi wato Ƙwalama

Check Also: 80 Love Quotes Kalaman Soyayya Na Hausa

8. Hangout with her and your friends together and hold her hand in public.

9. Ka nuna mata Baka da kowa sai ita, Kana Tina Mata Alkawarin dake tsakanin ku na soyayya da riƙon amana.

10. Kada Kana yawan fishi Idan kuna hira, ko da wasa ne zata ɗauka da gaske kake.

11. Ka nuna mata idan tana tare dakai Tana cikin tsaro da kuma gata, komai zaka iya yi mata.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*